iqna

IQNA

Limamin Juma'a na New Delhi:
Tehran (IQNA) Maulana Mufti Muhammad Makram Ahmad a cikin hudubar sallar Juma'a na masallacin Fathpuri a birnin New Delhi ya bayyana cewa: Bayan juyin juya halin Musulunci, ayyukan kur'ani a Iran sun samu gagarumin ci gaba, kuma Iran ta zama cibiyar kur'ani.
Lambar Labari: 3489123    Ranar Watsawa : 2023/05/11

Bangaren kasa da kasa, Dubban Indiyawa ne suka gudanar da jerin gwano a birnin New Delhi domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar Myanmar da ake yi wa kisan kiyashi.
Lambar Labari: 3481057    Ranar Watsawa : 2016/12/21